Wasanni

Wasanni

Kulob din Manchester United ya fara zawarcin Thiago Alcantara

Kulob din Manchester United ya fara shirin dauke dan wasan tsakiya a kulob din FC Barcelona da ke Sifen Thiago Alcantara muddin bai samu nasara a kan

Barcelona za ta dauke Juan Mata daga Chelsea

Kulob din FC Barcelona da ke Sifen a shekaranjiya Laraba ne ya nanata kudurinsa na dauke dan wasan Chelsea Juan Mata kafin a fara kakar wasa mai zuwa.

Mutum dubu 25 ake sa ran za su tarbi sabon kocin Bayern Munich Pep Guardiola

Ana sa ran kimanin mutum dubu 25 ne za su halarci filin wasa na kulob din Bayern Munich da ke Jamus a karshen makon gobe don tarbar sabon koci Pep Gua

Gobe za a fara gasar cin kofin kalubale na Nahiyoyi

Agobe Asabar 15 ga watan Yuni ake sa ran fara gasar cin kofin kalubale na Nahiyoyi (Confederation Cup)  a kasar Brazil.Gasar wacce Najeriya na da

An dage wasa a filin wasa na garin Uyo har sai baba- ta -gani

A shekaranjiya Laraba ne Hukumar shirya wasan kwallon kafa ta kasa (NFF) ta bayar da sanarwar rufe filin wasa na garin Uyo da ke Jihar Akwa Ibom har s