Wasanni

Wasanni

Real Madrid ta fitar da rigar wasanta na kakar wasa mai zuwa

A ranar Litinin da ta wuce ne kulob din Real Madrid da ke Sifen ya fitar da sabuwar rigar da ’yan wasansa za su yi amfani da ita a kakar wasa mai zuwa

An doke Usain Bolt a tseren mita 100

A karshen makon jiya ne dan tseren Amurka Justin Gatlin ya doke Usain Bolt dan tseren Jamaika a gasar tseren mita 100. Gasar wacce da ta gudana a gari

Balotelli ya sai wa budurwar da zai aura zoben Naira miliyan 250

Budurwar shahararren dan kwallon Italiya da yanzu haka yake wasa a kulob din AC Milan, Mario Balotelli, mai suna Fanny Negensha a shekaranjiya Laraba

’Yar kwalisa za ta maka Cristiano Ronaldo a kotu

Yar kwalisa Andressa Urach, ’yar asalin Brazil a ranar Talatar da ta wuce ne ta bayyana cewa ta kammala shiri tsaf don maka shahararren dan kwallon ku

Ana tuhumar alkalan wasa da yin coge a Singafo

Wasu alkalan wasa su uku ’yan asalin kasar Lebanon sun shiga komar alkali a wata kotu da ke Singafo bayan ikirarin da suka yi cewa an ba su toshiyar b