Jose Mourinho ya sake zama kocin kulob din Chelsea
A ranar Litinin da ta gabata ne kulob din Chelsea da ke Ingila ya fitar da sanarwar daukar Jose Mourinho a matsayin kocinsa wanda zai maye gurbin Rafa
Wasanni
A ranar Litinin da ta gabata ne kulob din Chelsea da ke Ingila ya fitar da sanarwar daukar Jose Mourinho a matsayin kocinsa wanda zai maye gurbin Rafa
Tsohon kocin kulob din Real Madrid da ke Sifen da yanzu haka yake horarwa a kulob din Bayern Munich da ke Jamus Jupp Heynckes ya fara yunkurin komawa
A ranar Litinin da ta gabata ne Shugaban kulob din Napoli da ke Italiya ya bayar da sanarwar daukar Rafa Benitez a matsayon sabon kocin kulob din.dan
A makon jiya ne dan tseren babur, dan kasar Japan mai suna Matsushita Yoshinari ya mutu a lokacin da gasar tseren babur ke gudana a kasar Ireland ta A
Dan wasan gaba a kulob din Bayern Munich Frank Ribery ya bayyana cewa saboda farin cikin lashe kofin gasar zakarun kulob-kulob na Turai da kulob dinsa