Wasanni

Wasanni

Tashin hankali ya barke a lokacin da magoya bayan PSG suke murna

A karshen makon jiya ne wani rikici ya barke bayan da magoya bayan kulob din Paris Saint Germain (PSG) da ke Faransa su kimanin dubu 10 suka kwarara t

An kashe matashi mai goyon bayan kulob din Fenerbahce

Wani matashi mai goyon bayan kulob din Fenerbahce da ke Turkiyya ya rasa ransa a kan hanyarsa ta komawa gida

Ana tuhumar dan kwallo da kashe alkalin wasa a Amurka

Akwai yiwuwar wani matashin dan kwallo da ke buga wasa a wani kulob da ke buga gasar rukuni-rukuni ta Amurka ajin ’yan dagaji da aka sakaya sunansa sa

Sa Aled Ferguson ya yi ritaya

Kocin Manchester United Sa Aled Ferguson ya yi ritaya daga kocin kulob din a wata sanarwar da aka fitar a shekaranjiya Laraba.

Gareth Bale ya zama gwarzon dan wasan Premier

dan wasan kulob din Tottenham Gareth Bale ya zama gwarzon dan wasan premier da kuma gwarzon dan wasa rukunin masu karancin shekaru na premier.