Wasanni

Wasanni

kwallo ta koma Jamus: Dortmund za ta hadu da Bayern a wasan karshe na Zakarun Turai

kwallo kafa ta koma kasar Jamus a gasar cin Kofin Zakarun Turai bayan da kungiyoyi biyu na kasar Bayern Munich da Borrusia Dortmund suka kai wasan kar

Shugaban kasar Sifen ya ba Fafaroma kyautar rigar wasa

Shugaban kasar Sifen Mariano Rajoy ya ba Fafaroma Francis kyautar rigar wasan kasar bayan dukkan ’yan wasa sun sanya mata hannu.

Mourinho ya shaida mana zai bar Madrid bana – Albarez

Bayani na baya-bayan nan daga Manuel Albarez ya karfafa rade-radin da ake yi cewa kocin Real Madrid Jose Mourinho na shirin barin kungiyar a karshen k

Mun ga ta-kanmu a Maputo –Iorfa

Mataimakin Shugaban kulob din Lobi Stars da ke Jihar Binuwai,  Mista Dominic Iorfa  ya ce sun ga ta kansu a Maputo da ke kasar Mozambik a lokacin wasa

kungiyoyi da yawa na nuna karaya lokacin haduwarsu da Man. United —Mancini

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Manchester City da ke Ingila  Roberto Mancini ya dora alhakin nasarar da kungiyar Manchester United take samu kan yadda