Wasanni

Wasanni

An samu mai kama da Cristiano Ronaldo a Sifen

A shekaranjiya Laraba ne shaharren dan kwallon kafar kulob din Real Madrid Cristiano Ronaldo ya gamu da wanda ya yi kama da shi a fuska da hakan ta sa

Najeriya na iya lashe kofin duniya na matasa a bana –Umar Aminu

Umar Aminu dan asalin Jihar Kogi yana daga cikin matasan ‘yan kwallo da Najeriya ta gayyato da suka fafata a gasar cin kofin Afirka na matasa da aka k

Super Eagles na bukatar Naira miliyan 100 don buga wasa da Kenya

kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles na bukatar akalla Dala dubu 600 kwatankwacin Naira miliyan 100 don gudanar da gasar neman zuwa cin kofin duniya

Real ta taka wa United birki

A ranar Talata ne aka yi karon-batta tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da ke Ingila da kuma ta Real Madrid da ke Sifen a gasar cin k

Jibi za a fara gasar cin kofin Sule Lamido

Kimanin kulob 54 ne ake sa ran za su fafata a gasar cin kofin Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido.