Wasanni

Wasanni

Madrid ta yi wa FC Barcelona wankan tsarki a kofin Sarki

A ranar Talatar da ta gabata ne kulob din Real Madrid da ke Sifen ya yi wa na FC Barcelona da shi ma yake Sifen wankan tsarki a gasar cin kofin Sarki

Gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Turai: Bayern ta yi wasan kura da Arsenal

A ranar Talatar da ta gabata ne aka yi wasan zakarun kulob-kulob na Turai (UEFA Champions League) a tsakanin kulob din Arsenal da ke Ingila da na Baye

Hukumar FIFA ta bayyana kyautar Naira miliyan 643 ga kasar da ta lashe gasar Nahiyoyi ta duniya

A shekranjiya Laraba ne Hukumar kula da wasan kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta bayar da sanarwar kyaututtukan da za a raba wa kasashe takwas da za su

Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Keshi ya janye takardar barin aiki

Kocin Super Eagles da ya taimaka kungiyar ta lashe kofin Afirka karo na uku a makon jiya,Stephen Keshi ya yanke shawarar janye takardar barin aiki da

Gasar cin kofin Afirka karo na 29 An kwana ana shagulgula a Legas saboda nasarar da Super Eagle ta samu

An shafe daren ranar Lahadin da ta gabata ana gudanar da kade-kade da raye-raye da shaye-shaye a sassa da dama na Jihar Legas domin yin murnar nasarar