Wasanni

Wasanni

Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Jibi Najeriya za ta buga wasan karshe da Burkina Faso

A jibi Lahadi ne za a yi wasan karshe a tsakanin kasashen Najeriya da Burkina Faso a gasar cin kofin Afirka da ke gudana a halin yanzu a kasar Afirka

Lionel Messi ya sabunta kwantaraginsa a FC Barcelona jiya

A jiya Alhamis ne shahararren dan kwallon FC Barcelona kuma haifaffen Ajantina Lionel Messi ya sanya hannu don sabunta kwantaraginsa a kulob din.

Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Jibi Najeriya da Kwaddebuwa za su kece raini a wasan Kwata-Fainal

A jibi Lahadi idan Allah Ya kaimu Najeriya za ta kece-raini da kasar Kwaddebuwa a matakin Kwata-Fainal a gasar cin kofin Afirka da ke gudana a kasar A

Rikicin Masar ya yi sanadiyyar mutuwar ’yan kwallo biyu

A shekaranjiya Laraba ne wani abin al’ajabi ya sake faruwa a kasar Masar a lokacin da jama’ar kasar suka yi zanga-zangar kin amincewa da hukuncin da w

Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Yau Najeriya za ta san matsayinta a wasanta da Zambiya

A yau Juma’a ne ake sa ran kungiyar kwallon kafa ta Najeriya da ake wa lakabi da Super Eagles za ta sake kece-raini da kasar Zambiya mai rike da kofin