Wasanni

Wasanni

Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Duk kasar da ta lashe kofin za ta tashi da Naira Miliyan 235

Hukumar shiyarwa da kuma kula da harkokin wasan kwallon kafa ta Afirka CAF ta fitar da tsarin bayar da kyaututtuka ga kasashen da suke fafatawa a gasa

Gobe za a fara gasar cin kofin Afirka karo na 29

A gobe Asabar 19 ga watan Janairu ne ake sa ran za a fara gasar cin kofin Afirka a karo na 29 a kasar Afirka ta Kudu.

Benitez zai gaji Mourinho a Real Madrid

A labarin jin ra’ayin masu sha’awar wasan kwallon kafa da ke Sifen da jaridar Marca ta buga na kocin da zai gaji Jose Mourinho alkaluma sun nuna Kocin

Messi ya sake lashe gwarzon dan kwallon duniya a karo na hudu a jere

Shahararren dan kwallon FC Barcelona da ke Sifen dan kasar Ajantina Lionel Messi ya sake kafa sabon tarihi a fagen kwallo.

Akwai yiwuwar shahararren dan kwallon Ingila Dabid Beckham zai koma katar da buga kwallo.

Tuni kulob din ya gabatar da bukatar hakan ga dan wasan inda ya yanke shawarar ba shi kwantaragin shekara biyu da ke dauke da albashi mai tsoka.