Wasanni

Wasanni

Mario Balotelli ya janye karar da ya kai Manchester City

Mario Balotelli, shahararren dan wasan Italiya da kulob din Manchester City da ke Ingila a shekaranjiya Laraba ya yanke shawarar janye karar da ya kai

Gwamnatin Neja za ta yi wa ’yan wasanta ruwan Naira

Gwamnatin Jihar Neja za ta yi wa ‘yan wasan da suka wakilci jihar a gasar wasannin motsa jiki na kasa da aka kammala a birnin Ikko ruwan Naira,

Ba na bukatar Osaze da Taye Taiwo da Obafemi Martins a kungiyar Super Eagles a yanzu -Stephen Keshi

Kocin kungyar kwallon kafa ta Super Eagles, Stephen Keshi ya bayyana cewa a yanzu haka ba ya bukatar Osaze Odemwingie da Taye Taiwo da kuma Obafemi Ma

Jose Mourinho ne matsalar Real Madrid -Johan Cruyff

Tsohon kyaftin din Holland Johan Cruyff ya bayyana cewa babu wanda yakamata a zarga a bisa yadda kulob din Real Madrid yake tangal-tangal a yanzu fiye

Tsofaffin ’yan wasan Najeriya sun fafata don yaki da cutar kanjamau a Legas

A bangare daya,  tsofaffin ’yan wasan kwallon kafar Najeriya na Super Eagles da suka hada da Jay Jay Okocha da Daniel Amokachi da Kanu Nwankwo da Cele