Wasanni

Wasanni

Yadda gidan damben Sarki Maigwari yake tashe a Legas

Da zarar mutum ya je kan titin Araromi da ke unguwar Akanimodu a cikin karamar Hukumar Ikosi/Isheri a Jihar Legas ba sai ya tambaya ba domin zai rika

Asirin Kolo Toure dan wasan Manchester City ya tonu

Kolo Toure shahararren dan wasan kulob din Manchester City da ke Ingila da kuma Kwaddebuwa ya tsinci kansa a tsaka mai wuya  bayan labari ya bazu a wa

Chelsea ta yi wa kocinta Di-Matteo korar kare

A shekaranjiya Laraba ne aka wayi gari da labarin cewa mai kulob din Chelsea da ke Ingila, Roman Abramobic ya amince da korar kocin kulob din Roberto

Cristaino Ronaldo ya tallafa wa ’ya’yan Falasdinu da ke yankin Gaza da Naira Miliyan 300

A shekaranjiya Laraba ne shahararren dan kwallon kafa na Real Madrid Cristiano Ronaldo ya bayar da kyautar Yuro Miliyan 1 da rabi kwatankwacin Naira m

An sallami Pele daga asibiti

A shekaranjiya Laraba ne aka sallami shahararren dan kwallon duniya da ke Brazil, Pele,  bayan an yi masa fida a kasan kugunsa.