Wasanni

Wasanni

Chelsea ta yi wa kocinta Di-Matteo korar kare

A shekaranjiya Laraba ne aka wayi gari da labarin cewa mai kulob din Chelsea da ke Ingila, Roman Abramobic ya amince da korar kocin kulob din Roberto

Cristaino Ronaldo ya tallafa wa ’ya’yan Falasdinu da ke yankin Gaza da Naira Miliyan 300

A shekaranjiya Laraba ne shahararren dan kwallon kafa na Real Madrid Cristiano Ronaldo ya bayar da kyautar Yuro Miliyan 1 da rabi kwatankwacin Naira m

An sallami Pele daga asibiti

A shekaranjiya Laraba ne aka sallami shahararren dan kwallon duniya da ke Brazil, Pele,  bayan an yi masa fida a kasan kugunsa.

Jaririn Messi ya sanya hannu a wani kulob da ke Ajantina

Wani abin mamaki ya faru a ranar Litinin  da ta gabata bayan wani kulob mai suna Newell da ke buga wasa a gasar rukuni-rukuni na Ajantina ya yi saurin

kanwar dan wasan Brazil Hulk ta kubuta daga wadanda suka yi garkuwa da ita

kanwar dan wasan gaba na Brazil Hulk ta samu kubuta daga wajen wadanda suka sace ta bayan ta shafe awa ashirin da hudu a hannunsu.