Wasanni

Wasanni

Yaushe za a samu magadan Messi da Ronaldo?

Akwai tarin ’yan wasan da Ronaldo da Messi suka hana tashe.

United ta tsallake rijiya da baya a gidan Fulham

Ko a bara United doke Fulham gida da waje ta yi a gasar Firimiyar Ingila.

Messi ya sake lashe kambun Ballon d’Or a karo na 8

Ya lashe ne bayan ya jagoranci ƙasar shi wajen lashe kofin duniya a bara

FIFA ta dakatar da tsohon shugaban kwallon Sifaniya Luis Rubiales

Rubiales ya ajiye mukaminsa mako uku bayan an zarge shi da sumbatar ’yar wasan ba tare da izininta ba.

City ta yi warkajami a gidan takwararta ta kauye a Firimiyar Ingila

Wannan shi ne karo na bakwai da Guradiola ya ci wasa a Old Trafford ta biyu.