Wasanni

Wasanni

Me yiwuwa a kwace gasar cin kofin duniya daga katar

Sabon shugaban kwamitin kula da da’a da ladabtarwa na Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA Micheal Garcia ya sha alwashin sake bincikar yadda k

Gasar Olamfik ta nakasassu: Oscar Pistorious ya sha alwashin kare kambunsa

dan wasan tseren gudu na nakasassu dan kasar Afirka ta Kudu mai suna Oscar Pistorious ya sha alwashin sake kare kambunsa na lambar zinare da ya lashe

Messi da Ronaldo sun sake sa zare

Hukumar kula da shirya kwallon kafa a Nahiyar Turai UEFA ta gabatar da sunayen ’yan kwallo uku da ta zabo don tantance wanda zai zama gwarzon dan kwal

Gasar Premier a Ingila da La-Liga a Sifen: Wasu na kuka wasu na murna

A makon da ya gabata ne dai aka fara fafatawa a gasar rukuni-rukuni na Ingila da aka fi sani da Premier da kuma ta Sifen watau La-Liga.

A gobe za a fara gasar Premier a Ingila da kuma La-Liga a Sifen

SHEKARA kamar kwana ce inji Bahaushe.