Wasanni

Wasanni

Ban dauki rayuwa da zafi ba -Garba Lawal

Shahararren dan kwallon nan da aka fi sani da Garba Lawal ya samu tattaunawa da Aminiya a gidansa da ke Kaduna.

Gazawar Najeriya a Olamfik

Yan wasan Najeriya sun nuna gazaw a gasar wasannin Olamfik ta shekarar 2012, inda suka ci kasa suka yin wani katabus.

Najeriya ta tashi hannu Rabbana

Har yanzu jama’a da dama na bayar da ra’ayi mabambanta a kan dalilin da ya sa ’yar Najeriya mai wasan daga karfe mai nauyi da aka fi sani da ‘weightli

Ronaldinho ya fada tarkon kamfanin Koka-kola

Tsohon dan wasan FC Barcelona da AC Milan wanda ya taba lashe kyautar gwazon dan kwallon duniya sau biyu dan kasar Brazil Ronaldinho ya shiga matsala

Chelsea ta sami kyautar Naira Biliyan 13

Saboda nasarar da kulob din Chelsea da ke Ingila ya samu a karon farko na lashe gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Nahiyar Turai da ake wa lakabi