Liverpool da Brighton sun haska tauraruwarsu a Gasar Europa
Brighton ta samu nasara ta farko a tarihinta a gasar.
Wasanni
Brighton ta samu nasara ta farko a tarihinta a gasar.
Rashidi Yekini ya zamo dan wasan Najeriya na farko da ya lashe kyautar gwarzon dan wasan shekara na Afrika.
Charlton daya ne daga fitattun ’yan wasan United da suka bayar da gudunmuwar da ba za a manta da shi ba.
A 2022 ne aka kafa tawagar mata ta Saudiyya, kuma ya zuwa yanzu ba ta kai ga buga gasa ko ɗaya ba.
Dan wasa na biyar mafi kudi a duniya shi ne Karim Benzema da ke samun albashin dala miliyan 106 duk shekara.