Wasanni

Wasanni

Balaraben Qatar ya janye tayin sayen Manchester United

United tana mataki na 10 a teburin Premier League da maki 12.

Yadda dan ƙwallon da aka yi tunanin zai maye gurbin Messi da Ronaldo ya yi ƙarkon kifi

Zuwansa Real Madrid za a iya cewa kwalliya ba ta biya kudin sabulu ba.

Jadawalin Gasar AFCON 2023 da za a fafata baɗi a Ivory Coast

Rabon da Najeriya ta samun nasarar lashe Gasar AFCON tun wadda ta yi a shekarar 2013.

Tsohon kocin PSG Galtier ya samu aiki a Qatar

Tawagar ta ƙunshi tsohon ɗan wasan Liverpool da Aston Villa, Philippe Coutinho.

Akwai yiwuwar Messi ya koma Saudiyya

Kungoyin kwallon kafa a Saudiyya na rububin dauko Lionel Messi daga kulob dinsa na Inter Miami da ke Amurka