Wasanni

Wasanni

Arsenal ta kawo karshen ci-yau-ci-gobe da Manchester City ke yi mata

Guardiola ya ce dama haka wasa ya gada, yau nasara gareka gobe ga waninka.

Kocin Ingila ya caccaki na’urar VAR

Klopp ya ce wani abu makamancin haka bai kamata ya faru ba, saboda haka nake tunanin ya dace a sake wasan.

FIFA ta bayyana kasashen da za su shirya gasar cin kofin duniya ta 2030

Hukumar ta ce za a yi gasar ce a kasashen Marocco da Spain da Portugal

Saudiyya ta miƙa tayin karɓar baƙuncin Gasar Kofin Duniya ta 2034

Kudirin na zuwa ne kasa da shekara guda bayan Qatar ta karbi baƙuncin Gasar ta Kofin Duniya.

Wainar da aka toya a manyan wasannin mako na 7 a Firimiyar Ingila

An ci Manchester ta birni da ta kauye.