Real Mallorca ta sallami kocinta Arrasate
Mallorca na matsayi na 18 a teburin La Liga, bayan da ta sha kashi da ci 2-0 a hannun Celta Vigo a ranar Lahadi.
Wasanni
Mallorca na matsayi na 18 a teburin La Liga, bayan da ta sha kashi da ci 2-0 a hannun Celta Vigo a ranar Lahadi.
Idan aka same shi da laifi, Prestianni mai shekaru 20 na iya fuskantar dakatarwa har na wasanni 10 ko fiye.
Real Madrid ta yi tuntuɓe a wasan mako na 25, inda ta sha kashi da ci 2-1 a hannun Osasuna ranar Asabar.
An shafe kusan shekara guda ana tattaunawa tsakanin ɓangarorin biyu kafin a kai ga cimma matsaya.
Harry Redknapp mai shekara 78 ya ce zai ji daɗin komawa Tottenham idan aka nemi ya riƙe muƙamin kociyan riƙon ƙwarya.