Wasanni

Wasanni

Xavi ya tsawaita yarjejeniyar zama a Barcelona

Xavi ya shafe tsawon shekaru 17 a matsayin ɗan wasa a kungiyar ta Camp Nou.

Ba za mu daina kashe kudi a harkokin wasanni ba — Saudiyya

In dai zai daga darajar tattalin arzikin Saudiyya da kaso daya tak, to ba shakka zan ci gaba da haka.

Jamus ta naɗa Julian Nagelsmann kociyan tawagar ƙasar

Nagelsmann ya kasance bai da aiki tun bayan da Bayern Munich ta sallame shi a watan Maris.

Za a soma Gasar Zakarun Turai lami babu Ronaldo da Messi

An yi hasashen cewar Manchester City ce za ta kara lashe kofin Champions League.

Arsenal ta karya lagon Everton a Goodison Park

Da wannan sakamakon Arsenal ta haɗa maki 13 tana mataki na huɗu.