Ƴan wasa 12 da ke takarar gwarzon FIFA na bana
Masana ƙwallon ƙafa ne suka zauna suka tantance zaratan ƴan ƙwallon.
Wasanni
Masana ƙwallon ƙafa ne suka zauna suka tantance zaratan ƴan ƙwallon.
A karon farko, mata za su yi alkalanci a gasar maza ta Cin Kofin Nahiyar Asiya da za a gudanar a kasar Qatar a 2024
Za a iya dakatar da Pogba daga tamaula ta tsawon shekaru biyu zuwa hudu.
Rubiales ya kuma ajiye mukaminsa na mataimakin shugaban hukumar kwallon kafar Turai.
A wasan farko da Najeriya ta je gidan Sao Tome a karawar rukunin farko, ta yi nasarar cin 10 – 0 ne.