Super Eagles ta ƙi gayyatar Ahmed Musa wasa da Sao Tome
A cikin waɗanda aka gayyata dai akwai William Ekong da Tyronne Ebuehi da Semi Ajayi da kuma Wilfred Ndidi.
Wasanni
A cikin waɗanda aka gayyata dai akwai William Ekong da Tyronne Ebuehi da Semi Ajayi da kuma Wilfred Ndidi.
Yana da kyau sosai yana da kwarewa wajen gogayya da abokin hamayya.
Arsenal mai maki 10 ta ci wasa uku da canjaras daya tun bayan soma Firimiyar Ingila ta bana.
Salah ya zama na farko da ya ci kwallo ko ya bayar aka zura a raga a wasa 10 a jere a Firimiya.
A makon da ya gabata Haaland ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan UEFA na bana.