Wasanni

Wasanni

Na ji dadi da tafiyar Maguire zuwa West Ham ta samu tangarda — Ten Hag

Sai dai fa dole ne Maguire ya dage domin dawo da martabarsa a kungiyar.

Romeo Lavia ya koma Chelsea daga Southampton

Chelsea ta kammala cinikin dan wasan tsakiyar Belgium, Romeo Lavia daga Southampton kan kudi fam miliyan 53 tashin farko. Dan wasan mai shekaru 19 ya

Manchester United ta sha da kyar a wasanta na farko a Firimiyar Ingila

Sabon golan Manchester United, Andre Onana ya fidda ita kunya.

Neymar na shirin komawa Saudiyya da murza leda

Tuni dan wasan ya fara tattaunawa da kungiyar da ke Saudiyya.

Mancini ya ajiye aikin horas da tawagar Italiya

A karkashin jagorancinsa Italiya ta kare a mataki na uku a Nations League a watan Yuni.