Wasanni

Wasanni

PSG ta dauki Dembele daga Barcelona

Shi ne na tara da PSG ta dauka kan fara kakar bana.

Harry Kane ya koma Bayern Munich da taka leda

Na ji dadi matuka da na zama dan FC Bayern a yanzu.

Ingila ta yi waje da Najeriya a Gasar Kofin Duniya ta Mata

Ingila ta karasa wannan wasa da ‘yan wasa 10 har zuwa matakin karin lokaci.

Arsenal ta yi galaba kan Manchester City a Community Shield

Arsenal ta samu karsashin shiga Firimiyar Ingila ta bana da za a soma a mako mai kamawa.

’Yan kasashen waje da ke kwallo a Firimiyar Najeriya

Efala fitaccen suna ne a Gasar Firimiyar Najeriya, inda ya dade yana tsaron gida.