Wasanni

Wasanni

Real Madrid da UEFA sun cimma matsaya kan gasar Super League

Wata majiya ta bayyana yarjejeniyar a matsayin “mai tarihi” wadda za ta buɗe sabon babin sulhu a harkar ƙwallon Turai.

Arteta na neman wanda zai maye gurbin Merino

Arteta ya ce dawowar Bukayo Saka da Kai Havertz da suka yi fama da jinya za ta ƙara wa ƙungiyar karsashi.

Zan bai wa Estevao damar samun nutsuwar ci gaba da murza leda — Rosenior

Chelsea ta bai wa Estevao hutun komawa gida Brazil saboda wasu dalilai da aka bayyana na a matsayin na ƙashin kai.

Benzema na shirin sauya ƙungiya a Saudiyya

A kakar da ta gabata, Benzema ya ci ƙwallaye 21, lamarin da ya taimaka wa Al-Ittihad lashe kofin Saudi Pro League.

NPFL: Barau FC ta tashi babu ci tsakaninta da Bendel Insurance

Ƙungiyar kwallon kafa ta Barau FC ta ci gaba da zama a Gasar Firimiyar Najeriya (NPFL) bayan ta tashi babu ci a wasanta da Bendel Insurance a wasan ma