Manyan ’yan wasa 10 da suka raba gari da Chelsea a bazarar nan
Akwai waɗansu ’yan wasan da ake tunanin za su tafi kafin a rufe kasuwar musayar ’yan ƙwallo.
Wasanni
Akwai waɗansu ’yan wasan da ake tunanin za su tafi kafin a rufe kasuwar musayar ’yan ƙwallo.
Arsenal ta yi cefanen dan wasan kan fam miliyan 34.
Al-Nassr ta yi wa Ahmed Musa alkawarin biyan shi karin wasu kudade a lokacin da yake kungiyar.
Tsohon ɗan wasan Super Eagles ta Najeriya da Arsenal ta Ingila, Kanu Nwankwo ya zama shugaban ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Enyimba dake Aba. Gwamnan jiha
Rivers United kungiya ce da aka hade kungiyoyin Dophins FC da Sharks FC a shekarar 2016.