Wasanni

Wasanni

Yadda Kano Pillars ta dawo Gasar Firimiyar Najeriya

A wasan karshe, Katsina United ta doke Kano Pillars da ci daya mai ban-haushi.

De Gea ya raba gari da Manchester United bayan shekara 12 yana tsaron raga

Golan Sifaniya David de Gea, ya sanar da cewa zai bar Manchester United bayan shafe shekara 12 a kungiyar. A cewarsa, “lokaci ya yi da ya kamata ya fu

PSG ta kulla yarjejeniya da tsohon kociyan Barcelona Luis Enrique

Enrique ya kulla yarjejeniyar shekaru biyu da PSG.

Kano Pillars da Katsina United sun koma gasar Firimiya ta kasa

A kakar bara aka koro kungiyoyin biyu

Fitattun ’yan kwallon da suka koma Saudiyya da taka leda

Koulibaly ya bayyana cewa saboda kasancewar yana bukatar kudi sosai ya yanke shawarar komawa Saudiyya.