An kammala cinikin Mason Mount tsakanin Chelsea da Manchester United
Chelsea ba ta so rabuwa da Mount ba, amma ta gaza wajen cimma yarjejeniya da shi a kan sabon kwantaragi.
Wasanni
Chelsea ba ta so rabuwa da Mount ba, amma ta gaza wajen cimma yarjejeniya da shi a kan sabon kwantaragi.
Castro zai rattaba hannu a kwantiragin shekaru biyu da Al-Nassr.
Ita kuma Kungiyar Al Nassr ta Ronaldo ta kusa dauko dan wasan Chelsea Hakim Ziyech.
Ya yi zagin ne a wasan karshe na kungiyarsa da Sevilla
Za ta yi murabus saboda samun karin lokacin kulawa da iyalanta.