Wasanni

Wasanni

Wa zai fi samun kudi: Tsakanin Messi a Inter Miami da Ronaldo a Al-Nassr

Sanin kudin da Ronaldo da Messi za su yi na da wuya saboda akwai batun kulla yarjejeniyar talla da dangoginsa marasa iyaka

LABARIN RFI: Messi ya yi awon gaba da magoya bayan PSG

Adadin magoya bayan PSG a shafinta na Instagram ya ragu sosai tun bayan da aka sanar cewa, Lionel Messi zai raba gari da kungiyar

Al-Ittihad ta Saudiyya ta dauki Benzema daga Real Madrid

Benzema ya shafe tsawon shekara 14 a Real Madrid, ya kuma jefa mata kwallo 354.

Madrid za ta dauki Kane, Messi zai sake komawa Barcelona

Ana kuma alakanta Messi da cewar zai koma buga gasar kwallon kafa ta Amurka.

Kasashen da suka rage a Gasar Kofin Duniya ta ’yan kasa da shekaru 20

Koriya ta Kudu ta fatattako tawagar Flying Eagles ta Najeriya.