Wasanni

Wasanni

Dan Najeriya ya zama dan Afirka na farko da ya lashe kyautar takalmin zinare a Italiya

Karo na farko ke nan da Napoli ta lashe gasar Serie A cikin shekaru 33.

Zlatan Ibrahimovic ya yi ritaya daga tamaula

Lokaci ya yi na bankwana da buga kwallon kafa baki daya.

Real Madrid ta soke kwantaragin Eden Hazard

Hazard ya gaza katabus a Real Madrid.

Benzema ya bar Real Madrid bayan shekara 14 a kungiyar

Ana rade-radin Benzema zai koma kungiyar Al-Ittihad da ke Saudiyya da taka leda.

An yi wa Messi ihu a wasansa na karshe a PSG

PSG ta sha kashi a wasan Messi na karshe a kungiyar.