Tsadar asibitocin Gwamnatin Tarayya babban qalubale ne ga kiwon lafiya – Wazirin Dutse
Wazirin Dutse a Jihar Jigawa Iya Bayis Mashal Mukhtar Mohammed ya nemi gwamnatoci a dukkan matakai su kara yawan kudin da suke kashewa a bangaren lafiya, domin ceto rayukan talakawa a fadin kasar nan.