Tsadar kayan masarufi a mahangar Musulunci (2)
Dan uwa dan kasuwa ko attajiri! Ka dauki wannan lokaci na tsadar kayan masarufi a matsayin lokaci na neman alheri a wurin Ubangjinika, ka tsayu wajen dauke wa jama’a kunci, domin falalar sadaka na karuwa, lada na yawaita idan aka yi a lokacin da mutane suka fi shiga cikin tsananin bukatuwa.