Tsafin ‘magun’ ya kashe kwarto a Ibadan

Tsafin “Magun”, da wadansu mazaje suke yi wa matansu domin rigakafi ga masu yin lalata da matan a boye, ya hallaka wani tsohon mutum mai shekaru 68 mai suna Mista Kehinde Jacob