Tsagerun Neja-Delta mavarnata ne – Masari

Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya soki gwagwarmayar da tsagerun Neja-Delta a karkashin kungiyar Niger Delta Abengers ke yi, inda ya bayyana su a matsayin masu aikata miyagun ayyuka.