Tsagerun Neja-Delta sun yi watsi da yunqurin tattaunawa

Tsagerun Neja-Delta a karkashin sabuwar kungiyarsu ta Niger Delta Abengers (NDA) sun sake sanya bam ga wani bututun mai ’yan awanni bayan da Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da wadansu gwamnoni daga yankin suka amince da wani shiri na kawo karshen tashin hankali a yankin.

Zazzaɓin Lassa ya kashe mutum 214 a Najeriya — NCDC

An kama masu garkuwa da mutane a Borno 

Rikicin ya kunno kai a Hukumar Alhazan Jihar Delta

Sojoji sun ceto mutane 5 da ISWAP ta sace a Harin Ngoshe