Tsakanin ilimi da kudi, wanne ya fi wahalar nema?

Yau filin muhawara ya kawo tambayar ko tsakanin ilimi da kudi wanne ya fi wahalar nema, kuma mutanen da aka tuntuba sun bayar da gudunmawarsu ne kamar haka: Ilimi ya fi wahalar nema -Bilyaminu Yahaya Ni a ganina, ilimi ya fi kudi wahalar nema, kasancewar dole idan mutum zai yi karatu sai ya yi amfani […]

Tsakanin ilimi da kudi, wanne ya fi wahalar nema?
Tsakanin ilimi da kudi, wanne ya fi wahalar nema?

Yau filin muhawara ya kawo tambayar ko tsakanin ilimi da kudi wanne ya fi wahalar nema, kuma mutanen da aka tuntuba sun bayar da gudunmawarsu ne kamar haka:

Ilimi ya fi wahalar nema -Bilyaminu Yahaya
Ni a ganina, ilimi ya fi kudi wahalar nema, kasancewar dole idan mutum zai yi karatu sai ya yi amfani da kudi kafin ya sami ilimi. Duk abin da za ka yi amfani da shi wajen neman wani abin, to wannan abin da ake neman ya fi wahalar samu. Idan an duba  da kyau, za a ga cewar sai da kudi ake neman ilimi, amma mutum yana iya neman kudi ba tare da yana da ilimi ba.

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno