Tsare mutunci ya bambanta ni da sauran ’yan fim – Ibrahim Yala
Ba duk wanda ya san shi da Sha’arani a shirin ‘Gidan Badamasi’ ba ne ya san cewa Ibrahim Yala fitaccen mawaki ne. Wakarsa, ‘Yau Najeriya riko sai mai gaskiya’, wadda ya rera wa Shugaba Muhammadu Buhari, ita ta sa ya yi fice. A wannan hirar da Aminiya ya bayyana yadda aka yi ya fara fitowa […]
Ba duk wanda ya san shi da Sha’arani a shirin ‘Gidan Badamasi’ ba ne ya san cewa Ibrahim Yala fitaccen mawaki ne.
Wakarsa, ‘Yau Najeriya riko sai mai gaskiya’, wadda ya rera wa Shugaba Muhammadu Buhari, ita ta sa ya yi fice.
A wannan hirar da Aminiya ya bayyana yadda aka yi ya fara fitowa a shirin, da ma yadda ya bambanta da sauran jaruman Kannywood.