Tsarin sadarwar wayar iska (Wireless Communication) (3)
Abu na farko da ya zama dole shi ne, samuwar wayar salular da za a bugo wayar daga gare ta, wato Mobile Station. Mobile Station, a tsarin sadarwa ta wayar iska, ita ce wayarka ta salula, wacce aka kera a bisa amintattun ka’idojin sadarwa ta wayar salula ta duniya, mai dauke da lambobi guda goma […]
Abu na farko da ya zama dole shi ne, samuwar wayar salular da za a bugo wayar daga gare ta, wato Mobile Station. Mobile Station, a tsarin sadarwa ta wayar iska, ita ce wayarka ta salula, wacce aka kera a bisa amintattun ka’idojin sadarwa ta wayar salula ta duniya, mai dauke da lambobi guda goma sha hudu, a rukunin lambobi uku, kuma ake kira International Mobile Ekuipment Identity (IMEI).