Tsarin tattalin arziki a Musulunci (3)
A Musulunci an gina tsarin hadin gwiwar kasuwanci a tsakanin masu samar da jari (da suka hada da bankuna) da kuma masu juya jarin a kan ka’idar raba riba ko asara.