Tsofaffi masu shekara 100 sun yi bikin aurensu karo na farko
Wasu ma’aurata da ke Lardin Anhui a kasar Sin, sun dauki hoton bikin aurensu karo na farko. Ma’auratan dai shekarunsu sun kai 100, domin ango Song yana da shekara 102, ita kuwa amarya tana da shekara 99.