Tsofaffin ’yan takarar gwamna a Bauchi na jam’iyyar PDP sun koma NNPP

Tsofaffin ’yan takara biyu na jam’iyyar PDP a jihar Bauchi sun sauya sheka zuwa jam’iyyar NNPP. Sanata Abubakar Maikafi da Ambasada Ahmed Shu’aibu Ningi da tsohon kwamishina Muhammed Jibrin Lago sun koma jam’iyyar NNPP tare da dubban magoya bayansu.

Tsofaffin ’yan takarar gwamna a Bauchi na jam’iyyar PDP sun koma NNPP

Tsofaffin ’yan takara biyu na jam’iyyar PDP a jihar Bauchi sun sauya sheka zuwa jam’iyyar NNPP.
Sanata Abubakar Maikafi da Ambasada Ahmed Shu’aibu Ningi da tsohon kwamishina Muhammed Jibrin Lago sun koma jam’iyyar NNPP tare da dubban magoya bayansu.