Tsohon Babban Mai Binciken Kudin Jihar Barno ya rasu
Allah Ya yi wa tsohon Babban Mai Binciken Kudi na Jihar Barno, Malam Abbah Kyari, rasuwa. Ya rasu ne a safiyar yau (Alhamis) a Jami’ar Legas sakamakon wata gobara da ta tashi a gidan Shugaban Jami’ar. Marigayin ya cikin ayarin Shehun Barno Alhaji Abubakar Ibn Umar Garbai ne lokacin da al’amarin ya faru. A yau […]

