Tsohon dan majalisa ya kai hari a Somaliya

Kungiyar al-Shabab da ke kasar Somaliya ta ce wani tsohon dan majalisar dokokin kasar na cikin ‘yan bindiga biyun da suka kai harin kunar-bakin-wake a Mogadishu, babban birnin kasar.