Tsohon dan takarar Gwamnan Kaduna a PDP ya fice daga jam’iyyar

Tsohon dan takarar Gwamnan jihar Kaduna a jam’iyyar PDP Dakta Muhammad Sani-Bello ya fice daga jam’iyyar. Sani Bello, ya bayyana matakin da ya dauka yau Litinin sanadiyyar rashin fahimtar juna tsakanin shi da zababban dan takarar Gwamnan jihar Isa Ashiru. Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya sanar.

Tsohon dan takarar Gwamnan Kaduna a PDP ya fice daga jam’iyyar

Tsohon dan takarar Gwamnan jihar Kaduna a jam’iyyar PDP Dakta Muhammad Sani-Bello ya fice daga jam’iyyar.

Sani Bello, ya bayyana matakin da ya dauka yau Litinin sanadiyyar rashin fahimtar juna tsakanin shi da zababban dan takarar Gwamnan jihar Isa Ashiru. Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya sanar.