Tsohon Gwamnan Kaduna Abba Kyari ya rasu

Tsohon Gwamnan Kaduna lokacin mulkin soja Birgediya Abba Kyari ya rasu. Marigayin ya rasu ne a daren jiya Litinin a Abuja. An yin jana’izarsa da misalin karfe 1:30 na rana yau Litinin yayin da aka birne shi makabartar Gudu da ke Abuja kamar yadda addinin musulunci ya tanadar. Abba Kyari tsohon Gwamna ne lokacin mulkin […]

Tsohon Gwamnan Kaduna Abba Kyari ya rasu

Tsohon Gwamnan Kaduna lokacin mulkin soja Birgediya Abba Kyari ya rasu.

Marigayin ya rasu ne a daren jiya Litinin a Abuja. An yin jana’izarsa da misalin karfe 1:30 na rana yau Litinin yayin da aka birne shi makabartar Gudu da ke Abuja kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.

Abba Kyari tsohon Gwamna ne lokacin mulkin Yakubu Gowon.