Tsohon gwamnan Kano AVM Hamza Abdullahi ya rasu

Tsohon gwamnan jihar Kano na mulkin soja, Iya Bayis Mashal Hamza Abdullahi mai ritaya, ya rasu a Jamus. A cewar shafin tiwita na masarautar Hadeja na cewa, Hamza Abdullahi ya rasu a jiya Laraba a kasar Jamus. Hamza shi ne tsohon Gwamnan Kano daga Janairu 1984 zuwa Agusta 1985 lokacin mulkin Janar Muhammadu Buhari. Marigayin […]

Tsohon gwamnan Kano AVM Hamza Abdullahi ya rasu

Tsohon gwamnan jihar Kano na mulkin soja, Iya Bayis Mashal Hamza Abdullahi mai ritaya, ya rasu a Jamus.

A cewar shafin tiwita na masarautar Hadeja na cewa, Hamza Abdullahi ya rasu a jiya Laraba a kasar Jamus.

Hamza shi ne tsohon Gwamnan Kano daga Janairu 1984 zuwa Agusta 1985 lokacin mulkin Janar Muhammadu Buhari.

Marigayin dan asalin jihar Jigawa ne a yanzu bayan cire jihar daga yankin jihar Kano.

Allah Ya ji kanshi da rahama Amin.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta