Tsohon Kwamishina ya faxi ya rasu bayan samun wasiqa a shagon Intanet

Tsohon Kwamishinan Filaye da Gidaje na Jihar Ondo a zamanin Gwamna Adabayo Adefarati Alhaji Abbas Aidi ya yanke jiki ya faxi ya rasu a wani shagon Intanet a Akure bayan ya samu saqon wata wasiqa da ya daxe yana jira.