Tsohon mataimakin Gwamnan Kano ya fice daga PDP
Tsohon mataimakin Gwamnan jihar Kano Farfesa Hafiz Abubakar, ya tabbatar da ficewarsa daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP. Farfesa Abubakar ya bayyana majiyar mu cewa, a yanzu shi ba mambar PDP ba ne kuma bai sanar da jam’iyyar da zai koma ba. Tsohon Mataimakin Gwamnan ya ce, nan gaba kadan zai sanar da inda yake.
Tsohon mataimakin Gwamnan jihar Kano Farfesa Hafiz Abubakar, ya tabbatar da ficewarsa daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP.
Farfesa Abubakar ya bayyana majiyar mu cewa, a yanzu shi ba mambar PDP ba ne kuma bai sanar da jam’iyyar da zai koma ba.
Tsohon Mataimakin Gwamnan ya ce, nan gaba kadan zai sanar da inda yake.