Tsohon shugaban Kenya Daniel Arap Moi ya mutu

Tsohon shugaban kasar Kenya Daniel Arap Moi ya mutu yana da shekara 95 a duniya, kamar yadda aka sanar yau Talata. Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta, ne  ya tabbatar da mutuwar tsohon shugaban kasar a wata sanarwa da ya fitar da safiyar yauTalata. A sanarwar da Uhuru Kenyatta, ya fitar na cewa, “An yi babban […]

Tsohon shugaban Kenya Daniel Arap Moi ya mutu

Daniel Arap Moi

Tsohon shugaban kasar Kenya Daniel Arap Moi ya mutu yana da shekara 95 a duniya, kamar yadda aka sanar yau Talata.

Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta, ne  ya tabbatar da mutuwar tsohon shugaban kasar a wata sanarwa da ya fitar da safiyar yauTalata.

A sanarwar da Uhuru Kenyatta, ya fitar na cewa, “An yi babban rashin jagora a Nahiyar Afirka.”