Tsohon Shugaban Mali, Amadou Toure ya rasu

Tsohon shugaban Kasar Mali Amadou Toumani Toure ya rasu ranar a kasar Turkiyya yana da shekaru 72. Iyalai da likitocin mamacin wadanda suka sanar da rasuwar tsohon shugaban sun ce ya rsau ne ranar Talata. Dan Iyan Zazzau Alhaji Yusuf Ladan ya rasu Zazzabi ya kashe mutum 8 a Bauchi Dan uwan tsohon shugaban, Oumar […]

Tsohon Shugaban Mali, Amadou Toure ya rasu

Amadou Toumani Toure

Tsohon shugaban Kasar Mali Amadou Toumani Toure ya rasu ranar a kasar Turkiyya yana da shekaru 72.

Iyalai da likitocin mamacin wadanda suka sanar da rasuwar tsohon shugaban sun ce ya rsau ne ranar Talata.

Dan uwan tsohon shugaban, Oumar Toure ne ya bayyanawa Kamfanin Dillancin Labarai na AFP.

Marigayi Amadou wanda ya jagoronci gina kasar na shekara goma kafin daga bisani a yi masa juyin mulki, ya rasu a kasar ta Turkiyya bayan ya je domin neman lafiya.

An dai kai tsohon shugaban kasar ne kasar Turkey don yin jinya ne inda daga bisani kuma rai ya yi halinsa a can.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa